fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Ba lallai rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 yawa Masu kiba aiki ba

Masana a kasar Italia sun yi Ikirarin cewa, ba lallai rigakafin da ake dashi yanzu na cutar Coronavirus/COVID-19 yawa maau kiba aiki ba.

 

Sun ce Masu kiba na bukatar karin rigakafin da yafi wanda ake dashi yanzu karfi dan samun kariya daga cutar.

 

Masanan sunce Masu kiba sosai ne cutar Coronavirus/COVID-19 ta fi yiwa illa idan ta kamasu ta yanda a wasu lokutan takan kaisu har ga kisa.

 

Scientists say this could be down to obese people being more likely to have health conditions such as diabetes and high blood pressure which makes them more vulnerable.

Obesity is defined as having a BMI above 30.

Experts said it was also well known that it hampers the effectiveness of jabs as previous research has suggested the flu vaccine could be half as effective in severely overweight people.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *