fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Ba Ma Bukatar Hukumar Shege-Ka-Fasa A Jihar Kano, Cewar Ganduje

Gwamnatin jihar Kano ta nisanta kanta daga sabuwar shirin tsaron da matasan Arewa suka kafa mai suna ‘Shege-ka-fasa’.

Gwamna Ganduje, ya bayyana hakan ne a yau Juma’a yayin da yake hira da manema labaran fadar shugaban kasa bayan ganawar jigogin APC na Kano da shugaba Muhammadu Buhari.
Ganduje ya bayyana cewa gwamnatin jihar ta zuba kudade wajen tabbatar da tsaro a dukkan sassan jihar kuma basu bukatar wata kungiyar tsaro.
A ranar Laraba ne dai kungiyoyin Arewa suka kafa rundunar ta Shehe -Ka-Fasa da niyyar baiwa Arewa tsaro.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *