fbpx
Friday, May 14
Shadow

Ba ni da jirgin sama na kai na duk da cewa zan iya saya – Fasto Paul Eneche

Wani babban Fasto a cibiyar Dunamis International Bishara da ke Abuja, Dokta Paul Enenche, ya yi watsi da rahotanni a wasu wurare dake cewa cocinsa kwanan nan ta sayi jirgin sama mallakinta, wanda ake alakanta shi da shi.

Enenche ya mayar da martani ne a cikin wata sanarwa a ranar Juma’a ta hannun Sakataren sa, Sylvester Edoh mai taken: Zargi a kan mallakar Jirgin sama mai zaman kansa.

Faston ya ce duk da cewa ma’aikatar sa za ta iya sayen jirgi mallakinta don saukake wa mambobinta zirga-zirga, amma har yanzu cocin ba ta saya ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *