fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Ba rashin iya aiki ne yasa aka kori Ministoci ba>>Fadar shugaban kasa

 

Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa, ba rashin iya aiki ne yasa aka kori ministoci daga bakin aiki ba.

 

Kakakin Shugaban kasar, Femi Adesinane ya bayyana haka a ganawar da aka yi dashi a Channels TV.

 

Ya kara da cewa, babu inda shugaba Buhari yace dan gazawace tasa aka kori ministocin. Yace saura watanni 20 suka ragewa gwamnatin dan haka tana bukatar a tashi tsaye a yi gyara.

“The President didn’t say their performance was weak.  He said he had called them to thank them for their service to the country and that they needed to move on to other things and he replaced them.

‘’There was no place the President said their performance was weak. It could be conjectural from those who have been analysing matters.  So, conjecture would always be conjecture. It would not be a matter of fact.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *