fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Ba soja bane, Tuni mun koreshi daga aiki>>Hukumar Soja ta nesanta kanta daga korarren Sojan daya sace yaro ya Kashe a Kaduna

Sojojin Najeriya sun nesanta kansu da maganar korarren sojan nan da aka kama a Kaduna ya sace dan makwabcinsa ya kashe.

 

Sojojin sun ce Sojan tuni suka koreshi daka aiki a shekarar 2013 dan haka yanzu ba soja bane.

 

Kakakin Sojin, Janar Muhammad Yerima ne ya bayyana haka inda yace an samu Lance Corporal Adamu Galadima da hannu a wani kisa da aka yi ne kamin a Koreshi.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *