fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Ba za’a yi zabe a 2023 ba>>Sunday Igboho

Tsageran Yankin Yarbawa dake naman kafa kasar Oduduwa, Sunday Igboho ya bayyana cewa jihohin yarbawa ba zasu yi zaben 2023 ba.

 

Ya bayyana hakane ta bakin kakakinsa, Olayomi Kioki inda yace zaben raba gardama za’a musu na ballewa saga Najeriya.

 

Yace hada Najeriya waje daya da aka yi a 1914 karfa-karfa aka musu ba dan suna so ba.

 

Yace dan haka, yanzu lokaci yayi da zasu kafa kasarsu, yace wancan alkawari tuni ya lalace.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *