fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Ba zaku yaudare mu ba:Muna sane da cewa kuna goyon bayan IPOB>>CNG ta gayawa Manyan Inyamurai

Gamayyar Kungiyoyin Arewa a karkashin CNG sun caccaki dattawan Inyamurai inda suka ce suna sane da yanda suke goyon bayyana ayyukan Kungiyar IPOB.

 

Kakakin CNG, Sulaiman Abdulaziz ya bayyana haka inda yace saidai su yaudari wasu amma ba kowane zasu yaudara ba.

 

Yace wannan tsari na IPOB shiryayyen abune wanda aka tsarashi tsakanin Inyamurai kuma dukansu manya da yara suna goyon bayansa.

 

Yace zasu tabbatar da ganin an baiwa Inyamurai kasarsu ta Biafra dan su kama gabansu.

The CNG added, “The North will no longer remain passive under such deliberate and sustained attacks on its people, nor be disposed any longer to relating with the Igbo as federating partners and shall take every measure to realize Biafra so that the Igbo will leave and peace would reign again.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *