fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Ba zamu bar Najeriya ba>>Inyamurai

Wata Kungiyar Inyamurai me suna WIPAS ya bayyana cewa, inyamuran ba zasu bar Najeriya ba.

 

Shugaban kungiyar, Mazi Chucks ya bayyana cewa kun taba ganin me gida ya gudu ya barwa masu haya gidansa?

 

Yace dan haka babu inda zasu je, suna nan cikin Najeriya. Yace abinda suke bukata shine Biafrar zuciya amma ba Biafra a fili ba.

 

Yace za’a iya samun Biafra a Daura, Biafra a Daura, Sokoto, Kano, Ibadan, Yenagoa da sauransu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *