fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Ba zamu daina hakar man fetur ba>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, Najeriya ba zata wofintar da albarkatun iskar gas da Allah ya hore mata ba.

 

Ya bayyana cewa, dalili kuwa shine, kasar na da damar samun Alkhairai da yawa daga ma’adanin.

 

Ya bayyana hakane ta bakin karamin Ministan Man Fetur, Temipre Sylva inda yace, Najeriya na da burin fitar da danyen man fetur ganga Miliyan 4 kullun da kuma Tiriliyan 40

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *