fbpx
Monday, November 29
Shadow

Ba zamu iya lalata maboyar ‘yan Bindiga ba>>Lai Muhammad

Ministan yada labarai da Al’adu, Alhaji Lai Muhammad ya bayyana cewa sabo da kare gandun dajo da kuma kiyaye gurbatar yanayi gwamnatin tarayya ba zata iya lalata gaba dayan dazuka dan a kawar da ‘yan Bindiga ba.

 

Ya bayyana hakane a wata hira ta Musamman da aka yi dashi inda yace amma suna kokarin ganin am kawo musu makaman da suka siya daga kasashen waje.

 

Yace yanzu yakin da ake na kimiyya ne kuma idan makaman suka iso Najeriya za’a yi maganin ‘yan Bindigar dasu.

 

Yace kuma akwai bukatar hadin kai da aiki tare tsakanin gwamnoni dan kawo karshen matsalar.

We cannot destroy the forest because of climate change. The better approach is not to destroy the forest because it would affect the eco-system but what we need is better consultation with sub national government and security agencies on how to secure the forest to make them safe for everybody.

 

“Those forest are used as hideouts but I think with technology today and when all our platforms are delivered, it will no longer be business as usual as the forest will not save those criminals and bandits but again we need collaborative effort of everyone.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *