fbpx
Monday, September 27
Shadow

Ba zamu kara yin Sulhu da ‘yan Bindiga ba>>Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ba zata sake yin sulhu da ‘yan Bindiga ba saboda kudaden da suke samu sayen makamai suke dasu.

 

Hakan ya fito ne daga bakin karamin Ministan Ilimi, Emeka Nwajuiba bayan zaman majalisar zartaswa da Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinya jagoranta.

 

Yace sun fahimci a duk sanda aka biya kudin fansa, sai ka ga ‘yan bindigar sun kara kaimi, yace dan haka sun daina biyansu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *