fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Ba zamu saka ido muna gani a wa Nnamdi Kanu cin kashin da aka ga dama ba, dan haka mun dauki kwararrun lauyoyi>>Ohanaeze Ndigbo

Kungiyar kare muradun Inyamurai ta Ohanaeze Indigbo ta bayyana cewa ba zata saka ido taga anawa Nnamdi Kanu abinda aka ga dama ba.

 

Tace ba zata juyawa dannata baya ba, tama dauki lauyoyi dan su saka ido oan yands za’a masa shari’a.

 

Kungiyar tace dolene a bi doka kan yanda za’awa Nnamdi Kanu shari’a. Ta bayyana hakane bayan gawar masu ruwa da tsaki na kungiyar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *