fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Ba zamu taba yadda a Kama Abbab Kyari ba>>Matasan Arewa suka gayawa kasar Amurka

Kungiyar matasan Arewa ta ta AYCF ta bayyana cewa, ba zata taba yadda wani abu ya faru da Abba Kyari ba.

 

Kungiyar ta fitar da sanarwa inda kuma ta yi fatali da maganar kotun kasar Amurka dake neman a kama Abba Kyari.

 

Shugaban kungiyar, Yerima Shettima ya bayyana cewa ba zai yiyu awa Abba Kyari katsalandan kan ‘yancinsa a kasarsa ta haihuwa ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *