fbpx
Friday, April 23
Shadow

Ba zamu taba yadda ‘yan Najeriya su sha Wahala ba>>Osinbajo

Mataimakin Shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewaz ba zasu taba yadda ‘yan Najeriya su sha wahala ba.

 

Ya bayyana hakane a wajan taron kwamitin habaka tattalin arziki na kasa ESP.

 

Osinbao yace an fitar da Biliyan 288 daga cikin Biliyan 500 dan tallafi kan matsin tattalin arzikin da Coronavirus/COVID-19 ta kawo.

 

Yace kuma hakan ya sa an tseratar da ayyuka akalla Miliyan 2.1 sannan ana kan gina Tituna mallakin gwamnatin tarayya na Kilometer 4000 wanda aikinsu ya kai kaso 30 cikin 100.

 

Yace a koda yaushe Burinsu shine ganin sun kyautatawa ‘yan Najeriya inda kuma ya bayar da umarni ga membobin kwamitin cewa ba’a yadda ‘yan Najeriya su sha wuya ba.

With the release of about N288B out of the N500B appropriated for COVID-19 intervention programmes under the Economic Sustainability Plan (ESP), at least 2.1 million jobs have been saved, including new ones created, while over 4000km of federal and rural roads are at least 30% completed since the commencement of the ESP months ago.

 

These were some of the highlights emerging from today’s meeting of the Economic Sustainability Committee presided over by Vice President Yemi Osinbajo, SAN, at the Presidential Villa.

 

While noting the considerable progress recorded, Prof. Osinbajo affirmed the President’s resolve to always look out for the Nigerian people, and urged members of the committee “to bear in mind that the vast majority of our people are not allowed to suffer.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *