fbpx
Monday, May 10
Shadow

Ba zamu yadda a Raba Najeriya ba>>Tinubu

Tsohon Gwamnan jihar Legas, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa zaman Najeriya a matsayin kasa daya ya fi Alheri.

 

Ya bayyana hakane a wajan wani taron bita kan watan Azumin Ramadana. Tinubu yace idan fa akace za’a raba Najeriya to dai an yi yaki.

 

Yace kuma duk wanda yasan yaki ba zai so a yi shi ba tunda har yanzu Najeriya bata gama warwarewa daga yakin Basasa ba.

“God will not allow Nigeria to experience it (war). If we say Nigeria should separate, people should remember what war caused in Sudan and Iraq.

“Such war does not end in time. We are yet to recover from the civil war. We are better together.

“I have nowhere I am going. Whoever has experienced war in the past will not pray for such. Nigeria will not separate; it’s not acceptable to us. Our prayer is for prosperity and more wealth for the country.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *