Shugaban cocin Katolika ta jihar Kwara, Rev. Paul Olawoore ya bayyana cewa, ba zasu amince da saka Hijabi a makarantun mission ba.
Ya bayyana cewa, Ba zasu amince da matakin gwamnayin jihar ba na amincewa da Saka Hijabi a makarantun ba.
Rev. Paul ya bayyana cewa, duk da baya goyon bayan saka Hijabi amma kuma baya goyon bayan a yi tashin Hankali akai.
He said, “I don’t want any confrontation that will inflict pain or any kind of injury on anybody. Neither do I wish that anyone should lose his or her life on this issue.”