fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Ba zan amince da kaiwa mutanen dake fama da talauci a kauyuka hari ba>>Shugaba Buhari ya gargadi ‘yan Bindiga

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayin da yake nuna Alhininsa ga kisan da ‘yan Bindiga sukawa mutane sama sa 50 a jihar Zamfara, yace gwamnatinsa ba zata amince da wannan lamari ba.

 

Yace ba zasu amince a rika kaiwa mutane dake zaune a kauye suna fama da talauci da matsin Tattalin Arziki hare-hare ba.

 

Ya baiwa jami’an tsaro Umarnin su tashi tsaye akan ayyukansu inda yace su je har inda ‘yan Bindigar suke su kai mus hari, kamar yanda kakakin Shugaban kasar, Malam Garba Shehu ya bayyana.

“The violence against poor villagers who are struggling with poverty and other severe economic challenges is not going to be tolerated by this administration,” the President warned in a statement issued by his spokesman, Garba Shehu.

President Buhari has called on the security forces to “redouble their efforts in bringing an end to this mindless violence against innocent people.”

“Let’s not give these criminals any opportunity to succeed by taking the war to their own camps and stop them in their tracks before they even have the time to respond under our massive fire power.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *