fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Ba zan bari tsageran IPOB su kafa min tutar Biafra ba>>Gwamna Wike

Gwamnan Jihar Rivers, Nyesome Wike ya bayyanawa masu son kafa kasar Biafra da kada su sake su kafa masa tutar a jiharsa,su tafi can su samu wani wajan.

 

Gwamnan Ya bayyana hakane yayin da wasu sarakunan gargajiya da ‘yan Siyasa suka kai masa ziyara gidan gwamnatin Jihar Rivers ranar Talata.

 

Gwamnan yace ba zai yi kasa a gwiwa ba wajan kare jama’ar jihar sa ba.

Rivers State does not belong to any other place. It is an autonomous State. Nobody in other State can come and tell us that we are with them, No.

“So, I will not allow anybody to enter this State to tell us that we are part of them. We will do everything we can to protect the interest of our State.

“We are a friendly people. We will allow anybody to come here and do business. But nobody should go beyond doing business to hoist unnecessary flag here. We will not take it.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *