fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Ba’a yi wa matasa adalci wajen nada mukaman Gwamnati da daukar aiki – Yakubu Dogara

Tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara ya koka kan rashin daidaito da rashin adalci wajen nadawa da rarraba aiyukan gwamnati wanda yayi ikirarin cewa ana nuna wa matasa wariya.

Da yake jawabi a taro na 10 na Jami’ar Achievers, Owo, jihar Ondo a ranar Asabar 24 ga Afrilu, Dogara ya kara da cewa rashin adalci wajen nade-naden mukaman gwamnati da wajen daukar aiki na sanya matasa su sauya a maimakon suyi aikin kwadago sai su koma yan tawayen.

Ya kuma bayyana cewa babban kalubalen da ake fuskanta yanzu shi ne hada kan mutane domin kawar da nuna wariya a tsakanin yan Nageriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *