fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Babangida Aliyu karya yamin, ba’a yi alkawari dani ba cewa ba zan sake tsayawa takara ba>>Goodluck Jonathan

Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya caccaki tsohon gwamnan jihar Naija,. Dr. Mua’azu Babangida Aliyu kan cewar da yayi Jonathan din yayi alkawari ne ya saba shiyasa gwamnonin PDP suka ki goyon bayan sa a zaben 2023.

 

Gwamna Aliyu ya bayyana cewa Goodluck Jonathan yayi Alkawarin zangon mulki daya kawai zai yi amma kuma sai ya saba hakan.

 

Saidai Goodluck Jonathan da yake mayar da martani ta bakin tsohon hadiminsa, Reno Omokri ya bayyana cewa hakab ba gaskiua bane, ba’a yi wani alkawari dashi ba.

 

Yace idan kuma Babangida ya nace cewa lallai an yi alkawari dashi, to ya kawo shaida.

“Babangida Aliyu is a pathetic fellow. He has become a broken record and, sadly, he feels that is the only way to remain relevant. Let me break his claim down for you in a way that it will be so crystal clear that he is lying,” the statement said.

“There was no such agreement, whether written or oral. Since he says it was written, then let Mr. Babangida Aliyu produce it. If he changes his statement and says it was not written after all, but actually verbal, then I challenge him to name witnesses.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *