fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Babban Akanta Janar na tarayya ya kwashi biliyan 665.8 ba bisa ka’ida ba>>Sanatoci

Sanatocin Najeriya sun koka da cewa, babban Akanta janar na tarayya ya kwashi Biliyan 665.8 ba bisa ka’ida ba ya baiwa wasu ma’aikatun gwamnati bashi.

 

Kwamitin dake kula da yands ake kashe kudi a Gwamnati na majaoisar ne ya bayyana haka bayan gabatar da takardun binciken yanda aka kashe kudin.

 

Sun bayyana cewa an yi amfani da kudin ba ta hanyar da ya kamata ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *