fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Babban bala’in da ya fi kaiwa NDA hari na nan zuwa>>Rev Fr. Mbaka

Babban Limamin coci a Enugu, Rev Fr. Ejike Mbaka ya bayyana cewa harin da ‘yan Bindiga suka kaiwa NDA ba komai bane dan kuwa babban bala’i na nan zuwa.

 

Yace hakan zai farune muddin gwamnatin tarayya bata canja salon ta ba ta yanda Allah zai shigo Lamarinta.

 

Ya kuma yi kiran cewa, gwamnatin tarayya ta saki shugaban IPOB, Mazi Nnamdi Kanu inda ya tambayi cewa shin IPOB din ce ta kai harin ds aka kai NDA?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *