fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

“Babban burina shine lashe kofi da kasar Argentina”>>Lionel Messi

Lionel Messi ya bayyana cewa babban burinsa shine lashe kofi da kasar shi ta Argentina, gami da wasan su na farko a gasar Copa America ranar litinin da kasar Chile.

Mutane suna yin amfani da rashin nasarar da Messi yayi na lashe kofi da kasar shi ta Argentina wurin zolayar shi, amma yanzu kaftin kasar yaci alwashin cewa yanzu ne lokacin da zai ciwa Argentina kofi.

Argentina zata fara buga wasanta na farko a gasar Copa America da kasar Chile a Rio, yayin da Messi ke fatan kasar tashi tayi nasara a wasan.

Lionel Messi: My big dream is to win a title with Argentina

Lionel Messi says his “big dream” is to win a title with Argentina ahead of the team’s opening Copa America fixture on Monday against Chile.

The Barcelona captain’s failure to win a major title with the national team is often used against him, but Messi says now could be the time to taste glory at international level.

Argentina open up their campaign with a tie against Chile in Rio with the captain sounding confident ahead of kick-off.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *