fbpx
Saturday, January 22
Shadow

Babban lauyan gwamnati, Abubakar Malami ya jewa Kwankwaso gaisuwa

Babban lauyan gwamnatin tarayya kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami ya jewa tsohon gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso gaisuwar rashin dan uwansa.

 

Wadannan hotunan ganawarsu ne daga wajan rasuwar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *