fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Babban Mai Hidimtawa Kuma Ladanin Masallacin Kandahar Dake Katsina Ya Rasu

INNALILLAHI WA’INA ILAIHI RAJI’UN

Babban Mai Hidimtawa Kuma Ladanin Masallacin Kandahar Dake Katsina Ya Rasu

Allah Ya Yi Wa Malam Abdullahi Ladan Na Masallacin Kandahar Dake Cikin Garin Rasuwa A Daren Jiya Laraba

Za’a Yi Jana’izarsa Da Misalin Karfe 10:00 Na Safiyar Yau Alhamis A Masallacin Juma’a Na Kandahar Dake Kofar Kaura Katsina

Ko Jiya Laraba Shi Ya Kira Salloli Biyar A Masallacin, Bayan Sallar Isha’i Ya Rasu.

Allah Ya Jikansa Da Rahama!

Daga Jamilu Dabawa, Katsina

Daga Rariya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *