fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Babbar Nasara: Kwastam sun kama makamai da kayan sojoji da aka shigo dasu Najeriya

Hukumar Kwastam ta bayyana cewa, ta kama makamai da kayan sojoji da kuma kwayar Codeine da aka shigo da ita Najeriya.

 

Jami’in hukumar, Abdullahi Musa ne ya bayyana haka ga manema labarai.

 

Ya kara da cewa, Hukumar ta yiwa bangaren yaki da fasa kwaurinta garambawul sosai.

“The command in conjunction with NDLEA also seized 43.110kg of cocaine, military uniforms, used clothes, cartons of expired chloroquine injections, etc., with a duty paid value of N93,829,829,” said Mr Musa.

“Recently, the command discovered a pistol with its magazine concealed in a compartment of an imported vehicle among others.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *