fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Babbar na’urar da ‘yansanda ke amfani da ita wajan bin sahun ‘yan Bindiga ta lalace

Rahotanni sun bayyana cewa,  babbar na’urar da ‘yansanda ke amfani da ita wajan hin sahun ‘yan Bindiga ta lalace.

 

Punchng ta ruwaito cewa tun a farkon shekarar nan ne dai na’utar ta lalace. Wasu majiyoyi da suka gayawa Punchng labarin sun ce, na’urar ta lalace ne saboda yanda aka kara bata Kulawar data dace.

 

Saboda yanda ‘yan Bindigar ke amfani da wayar hannu wajan neman kudin fansa yasa masana ke cewa cikin sauki za’a iya gano inda suke.

 

Saidai wasu ‘yansanda ciki hadda Kwamishina sun gayawa Punchng cewa, na’urar da ake bibiyar wayoyin ta lalace tin watan Janairu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *