fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Babu gudu ba ja da baya sai mun kafa kasar Oduduwa>>Sunday Igboho

Me rajin kafa kasar Oduduwa, Sunday Igboho ya bayyana cewa, babu gudu ba ja da baya akan Aniyarsu.

 

Igboho ya bayyana hakane ta bakin kakakinsa, Olayomi Kioki.

 

Yace a kasar Benin Republic inda yake tsare an fi Najeriya samun wutar lantarki inda yace dan haka dole ne su kafa kasarsu dan suma su samu wutar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *