fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Babu jami’an mu a cikin wanda suka yi wawason kudi>>DSS

Hukumar ‘yansandan farin kaya ta DSS ta bayyana cewa babu jami’anta a abin kunyar da ya faru a majalisar tarayya.

 

An zargi jami’an tsaro na ‘yansanda da DSS da cewa sun daka wawason kudin da hadimin gwamnan Borno, Babagana Umara Zulum ya watsa musu.

Bidiyon lamarin ya watsu sosai a shafukan sada zumunta, Saidai DSS sun bayyana cewa basa ciki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *