fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Babu kanshin gaskiya kan rahoton cewa za’a kulle layukan waya a Kaduna>>Gwamnatin Jihar

Gwamnatin jihar Kaduna ta musanta cewa wai ana shirin kulle layukan sadarwa a jihar.

 

Kakakin Gwamnan,  Muyiwa Adekeye ne ya bayyana haka inda yace labarin karyane a yi watsi dashi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *