fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Babu kasar dake iya magance kowace matsalar tsaro kamin ta faru amma ya kamata a rika jinjina mana kan matakan gaggawa da muke dauka>>Gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta bakin kakakin shugaban kasa, Femi Adesina ta bayyana cewa ya kamata ana jinjina mata kan matakan da take dauka idan matsalar tsaro ta faru.

 

Adesina ya bayyana hakane a ganawarsa da Channelstv inda yace gwamnati ba zata iya dakile duka matsalar tsaro ba kamin ta faru, yace babu kasar dake iya cimma haka a Duniyaz yace dolene wasu abubuwan sai bayan sun farune ake daukar mataki akansu.

 

Yace ya faru a Dapchi a Kankara da Kagara kuma duk saboda daukar matakai cikin gaggawa an kubutar da daliban, yace na Jangebe ma za’a kubutar dasu.

 

Yace kuma idan an biya Kudin Fansa za’a sanar da ‘yan Najeriya cewa an biya, ba za’a boye ba.

Adesina further said, “There is nothing wrong about being reactive, you can’t be proactive about everything. In security, there will be things you will also react to. Yes, you can be proactive about certain things but the truth is that you cannot prevent everything. No single country in the world has been able to prevent security challenges but the speed with which you react and the efficiency with which you react will matter.

 

“When Kankara happened and those boys were taken into the forest, immediately, the security forces swung into action and they ring those abductors round. They were not able to take those boys out of the country. Compared that to the time the Chibok girls were taken and because there was jittery on the part of the government then, the girls had been taken far before anything could be done.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *