fbpx
Monday, May 10
Shadow

Babu maganar kara kudin wutar Lantarki>>Minista

Ministan wutar Lantarki, Injiya Sale Mamman ya bayyana cewa babu maganar karin kudin wutar lantarki.

 

Ya bayyana hakane dan kawar da rade-radin da ake cewa ‘yan za’a kara wutar Lantarkin a wata me zuwa.

Yace abinda ya kamata ‘yan Najeriya su sani shine, za’a inganta wutar lantarkinne.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *