fbpx
Monday, May 10
Shadow

Babu maganar Kwatar Mulki, Har yanzu munawa Shugaba Buhari biyayya>>Sojojin Najeriya

Sojojin Najeriya sun bayyana cewa, babu maganar cewa su karbi Mulkin Najeriya daga hannun Shugaban masa, Muhammadu Buhari.

 

Wani babban lauya, Robert Clarke ne yayi kifan cewa Sojojin su karbi mulkin su canja fasalin kasa.

 

Saidai kakakin Hedikwatar tsaro, Birgedia Janar Onyeama Nwachukwu ya bayyana cewa, har yanzu sojojin Najeriya basu saka kansu a siyasa ba.

 

Yace suna nan sunawa Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a matsayi  Kwamandansu biyayya. Sannan sun ce zasu ci gaba da gudanar da ayyukansu bisa doka da Oda.

 

Hakanan Sojojin Sun gargadi ‘yan siyasa masu son samun mulki ba ta hanyar zabe ba su kuka da kansu.

 

“We also wish to remind all military personnel that it is treasonable to even contemplate this illegality. The full wrath of the law will be brought to bear on any personnel found to collude with people having such agenda.

“The current security challenges are not insurmountable. The Armed Forces of Nigeria in partnership with other other security Agencies are working assiduously to ameliorate the challenge. Nigeria will know peace again”, it read.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *