fbpx
Friday, April 23
Shadow

Babu Maganar raba kasa, Muna tare da Najeriya>>Sanatocin Kudu

Sanatocin dake wakiltar Kudancin Najeriya a majalisar Dattijai sun bayyana cewa suna tare da Najeriya, babu maganar Ballewa a kafa wata sabuwar kasa.

 

Hakan na zuwa ne yayin da kiraye-kirayen kafa kasashen yarbawa na Oduduwa da na Inyamurai,  Biafra ke ci gaba da habaka a kudancin Najeriyar inda wasu ke zargin gwamnatin shugaba Buhari da gazawa.

 

Mataimakin kakakin majalisar, Ovie Omo Agege ya bayyanawa Manema labarai cewa shi da abokan aikinsa suna tare da Najeriya.

He said, “Let me make it very clear that we are united, both the northern and southern senators.

“We are united behind the leadership of the 9th Senate and we have resolved that notwithstanding the challenges facing the country, we would support a united Nigeria.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *