fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Babu ran dansandan da aka kashe da zai tafi a banza, Sai mun kamo wanda suka yi kisan mun hukuntasu>>IGP

Shugaban ‘yansandan Najeriya,  IGP, Muhammad Adamu ya bayyana cewa babu ran jami’in tsaron da zai tafi a Banza, sai an kamo wanda suka aikata kisan an Hukuntasu.

 

Ya bayyana hakane ta bakin kakakin hukumar, Frank Mba a wata sanarwa da ya fitar, Yau, Lahadi.

 

Yana martanine ga kisan jami’an tsaron da aka yi a wasu jihohin kasarnan, a wani Rahoto na Vanguard da hutudole.com ya gano, yace an kashe jami’an tsaro kusan 30 cikin kwanakin da suka gabata da suka hada da jami’an sojoji, ‘yansanda da sauransu, musamman a kudancin Najeriya.

 

Mba ya bayyanawa shuwagabannin al’umma, Iyaye da sauran masu fada aji, su jawa ‘ya’yansu kunne kan shiga ayyukan da basu dace ba na laifuka.

 

Yace ba za’a lamunci kisa da lalata kayan gwamnati ba ji ba gani ba.

 

No murderer will go unpunished,” the IGP said while enjoining parents/guardians as well as traditional/opinion leaders to weigh in and prevail on their children/wards to desist from towing the destructive paths of crime.

The police boss “reiterated that the Force will not tolerate any further attack on its personnel or any citizen by any individual or group under any guise whatsoever.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *