fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Babu Shugaban da zai rika bari ana kaiwa mutanensa da gangan>>Tinubu

Tsohon Gwamnan Jihar Legas, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa babu Shugaban da zai bari a rika kase mutane da gangan ta hanyar ‘yan Bindiga.

 

Ya bayyana hakane a ganawarsa da manema labarai bayan ya zanta tare da Shugaba Buhari a fadarsa dake Aso Rock.

 

Tinubu ya kuma karyata rade-radin dake cewa wai akwai maganar rashin Jituwa tsakaninsa da Shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *