fbpx
Friday, May 14
Shadow

Babu Wanda ya isa ya hanamu neman kafa kasar Oduduwa, ‘Yansanda ma sun so su hanamu gangami sun kasa>>Farfesa Akintoye

Daya daga cikin Shuwagabannin kungiyar dake son kafa kasar yarbawa ta Oduduwa, Farfesa Banji Akintoye ya bayyana jinjina ga ‘yan Kungiyar tasu da suka yi gangami a jihar Ogun.

 

Ya bayyana cewa, duk da wakilan Najeriya(‘Yansanda) sun so hanasu wannan gangami amma hakan bai yi nasara ba.

 

Yacs babu wanda ya isa ya hanasu neman kafa kasarsu. Farfesan yayi kira ga duka kungiyoyin yarbawa da su fito kan tituna suna sanar da jama’arsu halin da ake ciki. Saidai yace a yi gangamin cikin Lumana.

“Let me now say very expressly that it is about the rallies that the Yoruba people must hold round and round our Yoruba homeland from now on to promote our self determination struggle.

“However, let me warn that all our people should note that each rally must be conscientiously peaceful, lawful and orderly.

“Going further, our policy is to encourage each locality of Yorubaland to organise its own rally, with Ilana Omo Oodua giving them encouragement and support.

“I want to advise the Nigerian State that the Yoruba self-determination struggle under my leadership shall continue to be peaceful and orderly. Therefore, threatening us, or attempting to subjugate our rights to self-determination and peaceful assembly are cowardly.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *