fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Babu Wanda Za Mu Ji Tsoro Akan Rashin Tsaron Al’ummarmu, Cewar Gwamnan Borno

Gwamnan jihar Borno Farfesa Babahana Umara Zulum yace “a tabbatar an samawa mutanen jihar Borno tsaro, sannan a tabbata an bude duk hanyoyin Borno don al’umma su yi noma, sojoji kuma su tsaya domin kare al’umma, sannan kuma za mu tsaya domin al’ummar Borno su samu sauki kuma babu wanda muke tsoro, ita kuma rayuwa ta ta’allaka ne da abinci, domin babu rashin tsaron da ya fi rashin abinci”.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *