fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Babu wani dalilin da zai sa a kashe mutanen Ebonyi haka kawai, sai mun kamo wanda suka yi kisan>>Gwamnatin Tarayya

Mataimakin Shugabn kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa, babu dalilin da zai sa a kashe mutanen yankin Egedegede dake jihar Ebonyi.

 

Yace kuma dolene su dukufa dan gano wadanda suka yi kisan.

 

Ya bayyana hakane a Abakaliki inda yace daga bayanan da mutanen yankin ke bayarwa, za’a iya kama wanda ake zargin.

 

Saidai yayi kiran cewa kada a dauki harin ramuwar gayya saboda zaman kasar a hade yafi zama Alheri.

“This massacre is very sad indeed and very unfortunate. I am here just not self, I am here also at the direction of Mr. President. At times when things like this happen, when people are killed, when incidents like this happen and you feel particularly outraged,” he said.

 

“They are expected to goh out and fend for themselves but they end up dead not because of anything they have done wrong but because of a cowardly wicked act by some of some other people who live in the same community with them”.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *