fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Babu yan wasan Real Madrid a gasar Euro

Babu wani dan wasan Real Madrid daya kai wasan kusa dana karshe a gasar Euro, bayan da aka cire gabadaya yan wasanta guda takwas da suke buga gasar.

Kashin da Belgium tasha a hannun Italy yasa yan wasan Madrid biyu da suka rage a gasar suma an cire su wato Thiabaut Courtois da kuma Eden Hazard.

Yawancin yan wasan Madrid duk an cire su a gasar ne a wasannin zagaye na kasashe 16, kuma cire Bemzema da Varane yafi daukar hankula bayan da kasar su ta France tasha bugun daga kai sai mai tsaron tsakanin tada Switzerland.

 

No Real Madrid players left at Euro 2020

There are no Real Madrid players left at Euro 2020, with none of their eight representatives making it to the semi-final stage.

Belgium’s defeat to Italy saw the tournament end for Los Blancos’ two remaining players, Thibaut Courtois and Eden Hazard.

Before that, most of Real Madrid‘s representatives had been knocked out at the last 16 stage. Karim Benzema and Raphael Varane‘s elimination was probably the biggest surprise, as their France side lost to Switzerland in the last 16 on penalties.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *