fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Bacci ya dauke wani da yayiwa Yarinya fyade

Wani da ya je yawa wata mata fyade  ya buge da bacci.

 

Hakan ta farune saboda ya sha giya yayi mankas.

 

Tuni dai ‘yansanda suka kamashi.

 

Lamarin ya farune a Sapele jihar Delta.

 

Wanda aka kama din me suna Ayuba Adavo ya nunasa matar Bindigar karya inda yace idan bata barshi ya biya bukatarsa ba zai kasheta.

 

Dole ta yadda, kamar yadda kakakin ‘yansandan jihar, Bright Edafe ta tabbatar, tace suna rike da wanda yayi wannan aika-aikar.

According to the Delta State police spokesman, DSP Bright Edafe, “the suspect thereafter slept off because he was heavily drunk.

“The victim on noticing that the suspect was fast asleep sneaked out and ran to Sapele division where she reported the case.

“Consequently, patrol team/detectives were drafted to the scene. The suspect was promptly arrested, one locally cut to size gun with one live cartridge was recovered from him. Investigation is ongoing.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *