fbpx
Thursday, September 23
Shadow

“Bai kamata a riga dangantani da Cristiano Ronaldo ba”>>Romelu Lukaku

Tauraron dan wasan Belgium da Chelsea, Romelu Lukaku ya bayyana akwai sauran aiki sosai a gabansa kafin ya kai matakin da za’a riga dangantashi da Cristiano Ronaldo.

 

 

A wannan makon Cristiano ne yaci kwallon shi ta 110 da 111 wa kasar shi ta Portugal wanda haka yasa ya wuce tauraron Iran Ali Daei ya zamo dan wasa mafi yawan kwallaye ba kasa a tarihi.

Inda shi kuma Lukaku dan shekara 28 ya ciwa kasar shi Belgium kwallaye 68 kuma yanada damar kamo Ronaldo, amma shi yace ba daidai bane dangantashi da Cristiano Ronaldo.

‘It’s useless’ – Lukaku insists he does not deserve Ronaldo comparisons

Belgium and Chelsea star Romelu Lukaku insisted he has a long way to go before he can be compared to Cristiano Ronaldo.

Ronaldo scored his 110 and 111 international goals this week, moving two clear of Iran legend Ali Daei in the all-time men’s scoring charts.

At age 28, Lukaku has netted 66 times for Belgium, giving him an outside chance of eventually catching Ronaldo. But the Belgium star says any talk comparing him to the Portugal star is premature.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *