fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Bai kamata kasar Amurka ta hana Najeriya sayen makamai ba>>Sanata Shehu Sani

Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa, Bai kamata Gwamnatin kasar Amurka ta hana Najeriya sayen makamai ba.

 

Ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda yace matakin da ya kamata kasar ta dsuka kan masu take hakkin bil’adama shine kawai ta hanasu shiga kasarta.

 

Yace ta’addanci a ko ina ake yinsa ya shafi kowane.

Visa sanctions is the best step in tackling public officials involved in Human Rights abuses or Rigging elections.Its wrong for the US to deny Nigeria the sale of weapons crucial to the prosecution of the war against terrorism.Terrorism anywhere is terrorism everywhere.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *