fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Baiwa Dalibin da ya kammala karatu da Digiri mafi Kyau kyautar Naira 1000 a jami’ar UNN ya jawo cece-kuce

An baiwa daliban da suka kammala karatu da Digirin First Class a jami’ar UNN kyautar Dubu 1 kowannensu.

 

Lamarin ya batawa iyayen daliban da suka halarci wajan taron rai. Sahara Reports ta ruwaito cewa an yi taron yaye daliban ne a makarantar dake Enugu.

 

Lamarin ya sa ana ta cece-kuce a shafukan sada zumunta inda ake kawo misalin Abubuwan da ma basu kamata ba ana baiwa masu yinsu kyauta me tsoka amma wajan Ilimi abin ya gagara.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *