fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Baka Iya Mulki ba: Ba’a zabe ka dan ka rika korafi akan shuwagabannin da suka gabata ba>>CAN ta cacaki Shugaba Buhari

Shugaban kugiyar Kiristoci ta Najeriya, CAN, Samson Ayokun ya caccaki gwamnati shugaban kasa, Muhammadu Buhari da cewa bata iya mulki ba.

 

Ya kuma bayyana cewa gwamnati na nuna babancin addini karara.

 

Ya bayana hakane a Ogun wajan wani jawabi da yayi, yace ba’a zabi Buhari dan ya rika korafi akan tsaffin shuwagabannin da suka gabata ba, da yake magana akan matsalar tsaro, yace masu laifi sun fi jami’an tsaro kwarewa.

 

“We put you there to secure the nation; we didn’t put you there to be complaining about bad leaders.

 

“The criminals are behaving more professional than the regular law enforcement agents. You were complaining about past leaders; we knew that the past leaders didn’t do well and we approach you to make change.” punchng.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *