fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Baku kara ganin Abinci daga Arewa har sai an daina kaiwa Fulani hari>>Miyetti Allah ga Mutanen Kudu

Kungiyar Miyetti Allah reshen jihar Kwara ta bakin shugabanta, Aliyu Mohammed ta bayyana cewa za’a ci gaba da hana kai Abinci zuwa kudancin Najeriya har sai an daina kaiwa Fulani hari.

 

Ya bayyana hakane bayan wata ganawa da kungiyar ta yi inda yace wannan gargadine dan dakile cin zarafin da akewa Fulani a kudu da kuma hanasu gudanar da kasuwanci yanda ya kamata.

 

Yace ba duka Fulani bane bata gari, Kamar yansa ake da Bata gari a kowace al’umma, haka ake dasu a cikin Fulani.

 

He also said not all Fulani are criminals, adding “Just as you have in any society where there are good and bad people.”

 

Mohammed insisted that “It is not only Fulanis that commit crimes in the country, but it was sad that everything happening now is heaped on Fulani herdsmen.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *