fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Bale yayi nasarar cin kwallaye uku yayin da Tottenham ta lallasa Sheffield United daci 4-0

Dan wasan da Tottenham ta aro daga Real Madrid, Bale yayi nasarar cin kallaye uku a wasa guda karo na farko tun a wasan karshe na gasar kofin duniya na kungiyoyi a shekarar 2018 wanda duka kara da Kashima Antlers.
Bale ne ya ciwa Spurs kwallo ta farko a wasan da taimakon Serge Aurier, yayin da Son ya sake taimakamai yaci kwallo ta biyu bayan shi an soke mai tasho kwallon bayan an dawo daga hutun rabin lokaci.
Dan wasan kasar Wales din yaci kwallon shi ta uku ne a wasan cikin salo yana daf da wurin da ake buga bugun daga kai sai ma tsaron raga yayin da Son ya ciwa Tottenham kwallon karshe a wasan.
Bale ya bayyana farin cikinsa bayan daya yi nasarar cin kwallayen yayin daya taimakawa Tottenham yanzu tazarar maki biyar ne tsakanin tada Chelsea ta hudu a saman teburin gasar Firiamiya.

Impressive Bale hits hat-trick as Tottenham see off Sheffield United

The Real Madrid loanee netted his first treble in a competitive match since the Club World Cup final against Kashima Antlers in 2018. His first goal was the opener for Spurs, as he latched on to Serge Aurier‘s pass and prodded the ball past Aaron Ramsdale.
 

After Heung-min Son had a goal ruled out at the start of the second half, he ran clear to set Bale up for his second goal of the evening – a fine finish into the top corner.

The Welshman completed his hat-trick with another impressive effort, drilling the ball home from the edge of the penalty area.

Son added a fourth goal for Ryan Mason‘s side to finish off the scoring and send Spurs to within five points of fourth-place Chelsea in the Premier League.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *