fbpx
Monday, May 10
Shadow

Bama bukatar mafakar siyasar da kuka bamu, ayi zaben raba gardama kawai>>IPOB ga Kasar Ingla

Tsageran Haramtacciyar kungiyar IPOB dake son kafa kasar Biafra sun watsawa kasar Ingila kasa a Ido kan mafakar siyasar da ta basu.

 

IPOB tace bata neman mafakar siyasa a Ingila, abinda take nema kawai a musu zaben raba gardama akan ci gba da kasancewa a Najeriya.

 

Shugaban IPOB din, Nnamdi Kanu ne ya bayyana haka.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *