fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Bama cikin shirin kafa kasar Oduduwa>>Yarbawan Arewa

Yarbawan dake zaune a jihohi 19 na Arewacin Najeriya sun bayyana cewa basa cikin masu son kafa kasar Oduduwa.

 

Shugaban kungiyarsu, Abdulhakim Adegoke ne ya bayyana haka a wani gangami da suka yi a Kaduna.

 

Ya bayyana cewa suna magana da yawun duka Yarbawan dake zaune a Arewa ne.

“We are talking on behalf of all the Yoruba in the 19 Northern States that we the Yoruba in the Northern States hereby dissociate ourselves from any Republic inside a Republic”.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *