fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Bama maraba da shugaba Buhari zuwa jihar Imo>>IPOB

Kungiyar tsageran IPOB dake son kafa kasaf Biafra ta bayyana cewa bata maraba da shugaban kasa, Muhammadu Buhari zuwa jihar Imo.

 

A ranar Alhamis ne shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai ziyarci jihar ta Imo dan kaddamar da wasu ayyukan ci gaba da aka yi a jihar.

 

IPOB ta bayyana hakane ta bakin wani daga cikin wakilanta, Chika Edoziem. Ya bayar da umarnin cewa kada wanda ya sake ya fito wajan taron zuwan Buharin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *